Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Benin
Labarai Cikin Hotona / Taron Makokin Ashura Na Imam Husaini AS A Garin Kotuno
Kamfanin dillancin labaran Ahlulbaiti (AS) - ABNA ya bayar da rahoton cewa, an gudanar da zaman makokin juyayin Ashura na Husaini tare da halartar gungun mabiya makarantar Ahlulbaiti (AS) a cibiyar Imam Musa Sadr Islamic Center da ke Kotuno, birni mafi girma a Benin.
4 Satumba 2021 - 09:54
Lambar labari: 1176441